Yan ta'adda
Bincike ya tabbatar da cewa babu wata hujja ingantacciya da ke tabbatar da cewa yaron da ya bayyana a wani hoto mai yaduwa shi ne ya sace Janar Rabe Abubakar.
Wani saƙo da ya yaɗu a kafafen sada zumunta ya yi ikirarin cewa an kama sarakunan Alabe da Babanla da matansu a Kwara bisa zargin garkuwa da mutane.
Mai magana da yawun rundunar 'yan sandan jihar Borno, Nahum Kenneth Daso, ya bayyana yadda 'yan ta'addan ISWAP suka sace daliban da ke zana jarabawa.
Sanata Ali Ndume ya bukaci karin kokari daga gwamnati kan tsaro bayan sace dalibai da ke zana jarabawar NECO a Borno, inda sojoji suka fara aikin ceto.
Dakarun sojojin Najeriya sun bazama cikin daji bayan samun rahoton 'yan ta'adda sun sace dalibai a jihar Borno. Sojojin sun yi nasarar ceto wasu daga ciki.
Shugaban cocin RCCG, Fasto Enoch Adeboye, ya kare shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan matsalar rashin tsaro. Ya ce ya yi bakin kokarinsa kan matsalar.
Gwamnatin Katsina ta ce ba ta da hurumin tabbatar kama wadanda ake zargin shugabannin ‘yan bindiga ne bayan dawowa daga Hajji, yayin da ake ci gaba da cece-kuce.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Kazamin fada ya barke tsakanin wasu kwamandojin kungiyar 'yan ta'addan ISWAP a yankin Tumbuktu Triangle. Fadan ya jawo an kashe mayaka masu yawa.
Yan ta'adda
Samu kari