Olusegun Obasanjo
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya bayyana yadda Umaru Musa Yar'adua ya soke yarjejeniyar Dala miliyan 750 tsakanin Najeriya da Aliko Dangote.
Gwamnatin Bola Tinubu ta dawo da darasin tarihi a matsayin wajibi bayan soke shi a lokacin Obasanjo a 2007. Buhari ya yi niyyar dawo da darasin a lokacinsa.
Tsohon Shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya bukaci shugabanni a Najeriya su yi koyi da salon shugabancin marigayi tsohon shugaban Amurka, Jimmy Carter.
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya bayyana masu laifi kan matsalolin da Najeriya ta tsinci kanta a cikinsu. Ya ce ba haka Allah yake so ba.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi rashin tsohon hadiminsa, Hon. Shima Ayati wanda ya rasu a Makurdi bayan gajeriyar rashin lafiya.
Tsofaffin shugabannin kasa a Najeriya za su samu N27bn a shekarar 2025 da aka ware domin biyansu hakkokinsu tare da mataimakansu lokacin mulkinsu.
Tsohon mai magana da yawun shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi shagube ga Olusegun Obasanjo. Garba Shehu ya caccaki Obasanjo kan maganganun da yake yi.
Tsohon shugaban APC, Salihu Lukman ya bukaci Obasanjo, Buhari, Gowon, IBB, Jonathan, Abdussalam Abubakar su taru su kifar da Tinubu a zaben 2027.
Jam'iyyar APC ta yi martani kan ziyarar da Rabi'u Kwankwaso da Donald Duke suka kai ga Obasanjo a kan siyasar Najeriya. APC ta ce ziyarar ba za ta ba ta tsoro ba
Olusegun Obasanjo
Samu kari