Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
A labarin nan, za a ji cewa gwamnan jihar Binuwai ya bayyana cewa da ace akwai matsalar kisan kiristoci a Najeriya, shi ne zai fara kwamatawa a idon duniya.
Shugaban CAN, Rabaran Daniel Okoh, ya ce suna maraba da shawarar Amurka ta taimaka wa Najeriya wajen kawo ƙarshen kashe-kashe da rashin tsaro a ƙasar.
Wani malamin addinin kiristo, limami a cocin katolika, Rabaran Oluoma ya bayyana cewa matashin sojan da ya yi takaddama da Wike yana da natsuwa da kamala.
Shugaban Ƙungiyar Tarayyar Afrika (AU), Mahmoud Ali Youssouf, ya karya ya karyata Shugaban Amurka Donald Trump da ya ce ana ware kiristoci don kashe su a Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa Sheikh Ahmad Mahmud Abubakar Gumi ya bayyana cewa ya samu sabon labari na shiri da ake yi don nuna wa duniya wai ana kashe kiristoci.
Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohi 19 na Arewa, Joseph John Hayab, ya warware zare da abawa kan barazanar da Donald Trump ya yi wa Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa jami'an tsaro sun samu nasarar dakile harin da aka kai wa wasu ma'aurata kuma jami'ansu, tare da bai wa Fasto a Abuja kariya daga harin.
Uwargidan shugaban kasa, Sanata Oluremi Bola Tinubu da kungiyar matasan kiristocin Najeriya sun yi watsi da zargin shugaban Amurka, Donald Trump.
Rundunar 'yan sandan jihar Adamawa ta fito ta yi bayani kan rahotannin da ke cewa wasu 'yan ta'adda sun fille kan shugaban kungiyar kiristoci ta CAN.
Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Samu kari