Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Firaministan kasar Israila, Benjamin Netanyahu, ya bayyana cewa ana muzgunawa Kiristoci a Najeriya. Ya nuna cewa yana aiki don kawo musu dauki na musamman.
‘Yar majalisa a mazabar Gboko/Tarka, Regina Akume, ta roki mijinta Sanata George Akume da ya dawo cikakkiyar bin addinin Kiristanci saboda shi ne gatansa.
Dan majalisa a Amurka, Riley Moore, ya yi tsokaci kan harin da kasarsa ta kawo a Najeriya. Ya bayyana cewa harin ya hana kisan Kiristoci lokacin Kirsimeti
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana cewa Najeriya ta sayi jiragen yaƙi masu saukar ungulu huɗu daga Amurka, waɗanda za su iso ƙasar nan nan gaba kaɗan
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bukaci a cigaba da hada kai a Najeriya a sakon bikin Kirsimeti da ya fitar. Gwamnonin jihohi sun magantu, 'yan kwadago sun yi korafi.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya yi rabon kayayyaki ga al'ummar Kiristoci don bukukuwan Kirsimeti. Ya bukaci a zauna lafiya da juna.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ba da hutu don bukukuwan Kirsimeti da sabuwar shekara. Gwamnatin ta ayyana ranaku 3 a matsayin lokacin hutu ga 'yan Najeriya.
Hukumar tace fina-finai ta bukaci fitacciyar jaruma Ini Edo ta sauya taken fim dinta da ake kira 'A Very Dirty Christmas' bayan korafe-korafen CAN da jama’a.
Sarkin Kabba, Oba Solomon Owoniyi tare da CAN a Kabba/Bunu, sun dakatar da dukkan ayyukan coci sakamakon barazanar tsaro da hare-haren ‘yan bindiga.
Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Samu kari