Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Shugaban hukumar INEC, Farfesa Joash Amupitan ya bayyana cewa Allah ya ba shi tabbacin zai taimaka masa tun kafin ya karbi wannan mukami da aka ba shi.
Sanata Ted Cruz ya zargi jami'an Najeriya da haɗa baki wajen kashe Kiristoci a wani taron majalisar dattawan Amurka da aka yi yau 22 ga Afrilu, 2026.
Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya koka kan abin da ya kira muzgunawa Kiristocin da ake yi a tarayyar Najeriya da sauran wasu kasashen duniya.
Gwamnatin Najeriya ta ayyana ranakun Juma'a da Litinin a matsayin ranakun hutu domin bikin Easter da Good Friday na 2026. An bukaci Kiristoci su yi wa kasa addu'a.
Tsohon shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN), Samson Ayokunle, ya ragargaji manufofin gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ya ce ana talaucewa.
Dan Majalisar dokokin Amurka, Riley Moore ya bayyana cewa har yanzu ana muzgunawa kiristoci a Najeriya, ya koka kan kona wata coci a Wukari kwanan nan.
Primate Elijah Ayodele, jagoran cocin INRI Evangelical Spiritual da wuya Amurka da Isra'ila su iya yin nasara a kan Iran bayan kasahe Ayatollah Khamenei.
Rundunar yan sanda reshen jihar Ondo ta tabbatar da kai hari wata coci da tsakar dare, wayewar garin Laraba, mahara sun yi awon gaba da mutane shida.
Kwamitin Majalisar dokokin Amurka ya ba Shugaba Donald Trump shawarar daukar matakai kan Najeriya bayan gano muzgunawa kiristocin da ake yi a kasar
Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Samu kari