Peter Obi
Wata ƙungiyar magoya bayan Peter Obi, ta nemi zaɓaɓben shugaban ƙasan Najeriya, Bola Tinubu, da ya fito ya wanke kansa kan zargin zama ɗan Guinea da ake masa.
Ministan ayyuka da gidaje, Babatunde Fashola, ya bayyana hangensa cewa manyan yan takarar jam'iyyun adawa uku sun taka rawa har Bola Tinubu ya ci zabe a saukake
Magoya bayan Peter sun yi gaskiya da suka ce an yi masu magudi. Shafin IRev ya nuna a asalin kuri’un da mutane suka kada, Peter Obi yana gaban Bola Tinubu.
Tsohon shugaban NERC mai kula da harkar wuta ta kasa, Sam Amadi ya nemi a ba shi takarar Gwamnan jihar Imo a jam’iyyar adawa mai tashe ta LP, amma bai dace ba
Peter Obi, dan takarar jam’iyyar Labour Party a zaben shugaban kasa da aka kammala, ya magantu a kan tsare shi da aka yi a Ingila, yana cewa ba zai saduda ba.
Bola Tinubu yana kalubalantar Peter Obi a kotu, yana so a soke takararsa, kuma ya nemi kotu ta binciki kuri’un da Obi ya samu a inuwar LP zaben 2023 da aka yi.
Jam'iyyar Labour Party ta yi ikirarin cewa gwamnatin Burtaniya ta nemi afuwar Peter Obi kan abinda ya faru hara ta tsare shi bisa zargin Basaja kwanakin baya.
Atiku Abubakar na PDP, Peter Obi na LP da akalla wasu jam’iyyun siyasa uku ne suka shigar da kara dake kalubalantar nasarar zababben shugaban kasa, Bola Tinubu.
Bayanai daga lamarin da ya faru tsakanin Peter Obi da jami’an tsaron Ingila a filin jirgin sama ya tabbatar da cewar yan Obidients ne suka ceci dan takarar LP.
Peter Obi
Samu kari