London
Rahotanni daga rundunar yan sandan Ingila sun nuna cewa wasu miyagu sun kai hari tare da baka wuta a masallaci a garin Peacehaven ranar Asabarda daddare.
Yayin da ake yada rahoton cewa ministan Abuja, Nyesom Wike ba shi da lafiya, tsohon gwamnan Rivers, ya danganta hakan da siyasa inda ya ce babu abin da ke damunsa.
Mutane da kungiyoyi sama da 50 ne suka taru a birnin London domin adawa da shugaban Amurka, Donald Trump da ya ziyarci Birtaniya. Suna adawa da kai hari Gaza.
Wata kotu a Landan ta tabbatar da cewa wadanda ke rigima kan gida, Ms Tali Shani Mike Ozekhome, duk makaryata ne, Marigayi Janar Useni ne asalin mai gidan.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya taya Sarki Muhammadu Sanusi II murnar gama digirin PhD a jami'ar London. Jami'ar za ta yi hadaka da jami'ar North West ta Kano.
Masarautar Kano ta bayyana farin cikinta bisa kammala karatun digiri na 3 da Mai Martaba Muhammadu Sanusi II ya yi a jami'ar Landan da ke Birtaniya.
Ana bikin yaye mai martaba Sarkin Kano na 16, Khalifa Muhammadu Sanusi da wasu dalibai a London bayan sun kammala dirin digirgi. Audu Bulama Bukarti na cikinsu.
Tsohon shugaban jam'iyyar APC na Najeriya, Abdullahi Umar Ganduje ya ziyarci jihar Kogi domin yi wa gwamna Usman Ododo ta'aziyya bayan dawowa daga London.
Magoya bayan tafiyar Kwankwasiyya a Birtaniyya sun gudanar da taro na musamman a Birtaniya. Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ne jagoran Kwankwasiyya a duniya.
London
Samu kari