London
Gwamnatin tarayya ta tura tawaga zuwa kasar Birtaniya domin duba yiwuwar maido da Sanata Oke Ekweremadu gida Najeriya ya karisa zaman gidan yarinsa.
Ofishin harkokin waje na gwamnatin Birtaniya (FCDO) ya sake fitar da sabon gargadi ga ‘yan ƙasar da ke shirin zuwa Najeriya. Ya ce su kauracewa jihohi 6.
Wata kotun Ingila ta yanke hukuncin cewa yaron da ya kai iarar iyayensa ya ci gaba da zama a Ghana har sai ya kammata karatu ya yi jarabawar GCSE.
Wata kotu a Ingila ta daure dan Najeriya na watanni 16 a gida yari kan amfani da sunan mace wajen yin aiki a wani asibiti, ta kuma ci tarar mutumin makudan kudi
Ministan kudin Najeriya, Wale Edun ya bayyana a wani taron baje koli a London duk da cewa ya gaza zuwa Amurka taron IMF na shekara shekara na shekarar 2025.
Jirgin British Airways ya yi gaggawar sauka a Barcelona ta lsar Spain byan wani babban soja mai ritaya ya rasu ana cikin zuwa birnin Abuja a Najeriya.
Rahotanni daga rundunar yan sandan Ingila sun nuna cewa wasu miyagu sun kai hari tare da baka wuta a masallaci a garin Peacehaven ranar Asabarda daddare.
Yayin da ake yada rahoton cewa ministan Abuja, Nyesom Wike ba shi da lafiya, tsohon gwamnan Rivers, ya danganta hakan da siyasa inda ya ce babu abin da ke damunsa.
Mutane da kungiyoyi sama da 50 ne suka taru a birnin London domin adawa da shugaban Amurka, Donald Trump da ya ziyarci Birtaniya. Suna adawa da kai hari Gaza.
London
Samu kari