
Omoyele Sowore







'Yan gwagwarmaya da dama a Najeriya sun buga shari'a da hukumomin gwamnati a lokuta daban daban, Jafar Jafar, Omoyele Sowore, Hamdiyya Sidi, IG Wala na cikinsu

Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya karyata zargin matashi dan gwagwarmaya, Omoyele Sowore da ya yi zarge-zarge kan gwamnatinsa da cin zarafi.

Rundunar 'yan sandan Najeriya ta saki dan gwagwarmaya Omoyele Sowore a yammacin Juma'a. Sowore ya yi godiya bisa wadanda suka tsaya masa wajen ganin ya fito.

Kungiyar Amnesty International mai kare hakkin dan adam da zargi rungunar 'yan sanda da yi wa Omoyele Sowore rauni a hannu bayan tsare shi a Abuja ranar Laraba.

Omoyele Sowore, Dan Bello da wasu tsofaffin 'yan sanda sun fara gudanar da zanga zanga a Abuja da sauran jihohi 36 domin samar da walwalar yan sanda da kudin fansho.

Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC a zaben 2023, Omoyele Sowore, ya yi magana kan shiga hadakar 'yan adawa. Ya ce da yawa daga cikinsu sun cutar da Najeriya.

Tsohon dan takarar shugaban kasa, Omoloyere Sowore ya bayyana cewa tsohon ggwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i ba shi da nagarta a siyasar kasar nan.

Hadimin Shugaban kasa, Daneil Bwala ya musanta cewa Bola Ahmed Tinubu ya bar Najeriya domin a duba lafiyarsa a kasar Faransa, kamar yadda wasu suke zato.

Bayan barin APC a jiya Litinin, tsohon dan takarar shugaban kasa, Omoyele Sowore ya zargi Nasir El-Rufai da hannu a kisan fiye da 'yan Shi'a 300 a 2015.
Omoyele Sowore
Samu kari