Nyesom Wike
Tsohon shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Uche Secondus, ya caccaki ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, kan yadda yake jiji da kansa.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Godswill Akpabio, ya fadi dalilin da ya sanya Shugaba Bola Tinubu ya ba Nyesom Wike minista a gwamnatinsa.
Sanata Godswill Akpabio ya yabawa Ministan Abuja, Nyesom Wike kan ayyukan alheri da yake yi yayin da ake sukarsa saboda rushe-rushe a birnin Tarayya.
Kusa a PDP ya yi zargin Nyesom Wike ya zamarwa jam'iyyar karfen kada. Tonye Cole ya ce Wike ya karbo kwangilar rusa PDP. Ya yi mamakin yadda aka kasa daukar mataki.
Majalisar wakilai ta rarrashi Sanata Ireti Kingibe ta dawo zauren. Wannan ya biyo fushi da ficewa daga zaman majalisa a ranar Alhamis, amma ta dawo daga baya.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ce babu wata kalar barazana da za ta dakatar da shi daga ci gaba da yin rusau a babban birnin tarayyar. Wike ya gargadi masu filaye.
Majalisar dattawan Najeriya ta umarci gudanar da bincike kan rushe rushen gidajen da ake yi a birnin tarayya Abuja. Ta kafa kwamitin domin yin binciken.
Shugaban kasar Jamus, Frank-Walter Steinmeier a shirya muhimman abubuwa a kasar nan. Ya sauka a fadar shugaban kasa inda zai gana da Tinubu da shugaban ECOWAS.
Sanata David Jimkuta da ke wakiltar Taraba ta Kudu ya ce har aikin acaba ya yi domin rufawa kansa asiri kafin shiga Majalisar Tarayya inda ya yabawa Nyesom Wike.
Nyesom Wike
Samu kari