Katsina
Tsohon shugaban hukumar leken asiri ta kasa (NIA), Ambassada Ibrahim Zakari ya rasu. Marigayin dan asalin jihar Katsina ya rasu yana da shekara 81 a duniya.
Jami'an tsaro sun samu nasarar cafke wani malamin asibiti mai suna Rabe da ake zargin yana yiwa 'yan bindiga magani a karamar hukumar Batsari ta jihar Katsina.
Wata tanka makare da iskar gas ta kife a jihar Katsina, inda ta aka ga wuta ya na tashi bayan fankar ta fashe tare da kamawa da wuta wanda ya jawo asara.
Gwamnan jihar Katsina ya ba dalibin da ya gama jami'a da daraja ta daya ya fara tallan ruwa aiki aiki. Dalibin mai suna Sham'unu Ishaq ya gama jami'a a Katsina.
Wani matashi a Katsina ya tafka kuskuren da ya dauki hankalin jama'a wajen hada baki da yan bindiga wajen sa e mahaifiyarsa tare da neman kudin fansa.
Gwamnatin Katsina karkashin Malam Dikko Umaru Radda ta ware N20bn domin gudanar da aikin samar da tsaftataccen ruwan sha a faɗin kananan hukumomi.
Dakarun rundunar sojojin saman Najeriya sun kai hare-hare ta sama kan maboyar 'yan bindiga a jihar Katsina. Sojojin sun samu nasarar hallaka masu yawa daga ciki.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta samu nasarar dakile harin da 'yan bindiga suka kai a karamar hukumar Jibia. Sun ceto mutane 21 da aka tsare.
Gwamnatin Katsina karkashin gwamna Dikko Radda ta yaye askarawan yaƙi 500 karo na biyu. Hakan na zuwa ne bayan Lakurawa sun ɓulla a yankin Arewa ta Yamma
Katsina
Samu kari