Jihar Kano
Shugaba Bola Tinubu ya sake nada sabon kwamitin NERC bayan Majalisar Dattawa ta amince da mambobinsa domin karfafa bangaren wutar lantarki a Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa kungiyar kwadago ta kasa, NLC ta samu damar ganawa da wakilan Shugaba Bola Ahmed Tinubu game da zanga-zangar da suka shirya.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya biya bashin da tsofaffin kansiloli suka biyo. Biyan bashin na zuwa nw bayan sun dade suna jiran hakkinsu.
'Yan kwadago sun yi zanga-zangar adawa da rashin tsaro a Kano, Abuja, Lagos, Sokoto, Anambra, Rivers da wasu jihohin Najeriya. NLC ta bukaci a magance rashin tsaro.
A labarin nan, za a ji yadda wata kungiyar matasa daga kananan hukumomi 44 na jihar Kano suka fara neman Barau I Jibrin ya yi takarar gwamna a 2027.
Naziru Sarkin Waka ya taya Rarara murnar samun sarautar Sarkin Wakar Kasar Hausa da Sarkin Daura ya nada shi. Naziru ya fadi bambancin Sarkin Waka da Sarkin Mawaka.
A labarin nan, za a ji yadda matan Ladanin Kano suka shiga mawuyacin hali bayan sun ga gawar Mai gidansu da aka kashe a bakin Masallaci da Asubahi.
Abdullahi Umar Ganduje ya dakatar da kafa Hisbah mai zaman kanta a jihar Kano. An dakatar da Hsibar Ganduje ne bayan zama da DSS da 'yan APC a jihar Kano.
A labarin nan, za a ji cewa daya daga cikin jagororin AADC a Kano, Ibrahim Ali Amin ya fusata bayan Ganduje ya ki jin magana game da kafa Hisbah Fisabilillahi.
Jihar Kano
Samu kari