Goodluck Jonathan
Tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan ya ce ya ce juyin mulkin Guinea Bissau ya fi masa zafi a kan kayar da shi zabe da Buhari ya yi a 2015.
Tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan, ya bar Guinea-Bissau lafiya bayan rikicin siyasa, inda Ma’aikatar Harkokin Waje ta tabbatar da cewa babu wata matsala.
Majalisar wakilai ta bukaci gwamnatin Najeriya ta bi duk hanyar da ta dace wajem dawo da tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan daga Guinea-Bissau.
Tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Ebele Jonathan ya makale a kasar Guinea Bissau bayan sojoji sun kifar da gwamnati. Jonathan ya je kasar ne duba zabe.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Goodluck Ebele Jonathan, ya bayyana dalilin da ya sanya ya daina shiga harkokin siyasa tun bayan barinsa kan mulki.
Shugaba Bola Tinubu ya taya tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, murnar zagayowar ranar haihuwarsa ta shekara 68, yana yaba masa kan rawar da ya taka.
A labarin nan, za a ji yadda Shugaban kasa, Bola Ahmd Tinubu ya koda tsohon shugaba Goodluck Ebele Jonathan yayin da ya ke bikin cika shekaru 68 da haihuwa.
Hon. Rotimi Amaechi ya ce ba su taɓa yin wata ganawar sirri da Amurkawa don karya gwamnatin PDP ba, illa dai tattaunawa kan tabbatar da zaben lafiya.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu taba nuna gazawar tsohon Shugaba Goodluck Ebele Jonathan wajen kare rayukan Kiristocin Najeriya daga kashe-kashe.
Goodluck Jonathan
Samu kari