Kashim Shettima
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Peter Obi ya bayyana damuwa a kan yadda kasar nan ke tafiya babu shugabanta ko mataimaki a fadar gwamnati da ke Abuja.
Tsohon hadimin mataimakin Osinbajo ya ce tafiyar Bola Tinubu da Kashim Shettima a lokaci daya alama ce da ke nuna za a samu matsala a tsakaninsu a gaba.
Mataimakin shugaban kasa Sanata Kashim Shettima ya isa Sweden domin wakiltar Bola Ahmed Tinubu. Kashim Shettima zai tattauna ne kan harkokin kasuwanci.
Yayin da ake tunanin waye zai jagoranci Najeriya bayan tafiyar Bola Tinubu da Kashim Shettima, Fadar shugaban kasa ta yi fayyace yadda lamarin ya ke.
Gwamnatin tarayya ta shiga alhinin asarar rayuka bayan fashewar tankar fetur da ta salwantar da rayuka akalla 107 a Jigawa bayan takar fetur ta kama wuta.
Yayin da Shugaba Bola Tinubu ke cigaba da kasancewa a kasar Faransa, Mataimakinsa, Kashim Shettima zai tafi kasar Sweden domin wakiltar Najeriya na kwanaki biyu.
Gwamnatin Tarayya ta fadi dalilin shiga halin kunci a Najeriya inda ta bukaci hadin kan masu ruwa da tsaki da ma'aikatu masu zaman kansu domin inganta kasa.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bayyana himmatuwar gwamnatin Bola Tinubu wurin inganta rayuwar al'umma inda ya ce saura kiris a fita a kangi.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya jajantawa iyalan shugaban NNPCL, Mele Kyari kan rashin yarsa da ya yi a yau Juma'a 11 ga watan Oktoban 2024.
Kashim Shettima
Samu kari