Delta
Al’ummomin Egrangbene a Burutu, jihar Delta, sun sanar da rasuwar zababben sarki, Henry Ambakederemo Okrikpa, yana da shekaru 70 a duniya bayan jinya.
Magidancin da aka sani da Iseleto ya kashe ɗansa mai shekara 23, Miracle, ta hanyar soka masa wuƙa a ranar Lahadi. Rundunar 'yan sanda ta fara neman mutumin.
Kungiyar kwallon kafa ta Besiktas ta tabbatar da mutuwar mahaifin dan wasanta kuma kyaftin din Super Eagles ta Najeriya a hatsarin mota a jihar Delta.
A labarin nan, za a ji cewa majiyoyi masu karfi sun nuna cewa Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya karkata wajen samar da jiha a yankin kabilar Ibo.
Wata mata ta kashe mijinta da budurwarsa da adda a Jihar Delta; a Ondo ma wata ta fasa wa mijinta kai da taɓarya ranar 15 ga Janairu, 2026, saboda zargin cin amana.
Gwamnan jihar Delta, Sheriff Oborevwori ya gwangwaje sarakunan gargajiya da kyautar manyan motoci na alfarma domin tallafa masu wajen gudanarda ayyukansu.
Gwamnan jihar Delta, Sheriff Oborevwori, ya yi garambawul a gwamnatinsa. Gwamnan ya sauya wa wasu daga cikin kwamishinoninsa ma'aikatun da za su jagoranta.
Gwamnan jihar Delta, Sheriff Oborevwori, ya bayyana cewa kudaden da ake ba gwamnoni duk wata sun karu. Ya bukaci su yi wa jama'a abin da ya dace.
Cocin Katolika na Issele-Uku a Jihar Delta ya tabbatar da rasuwar Limami kuma Fasto Stephen Chukwuma, wanda ya rasu a daren sabuwar shekara yayin huduba.
Delta
Samu kari