Jihar Borno
A labarin nan, za a ji cewa tsohon ɗan takarar Shugaban ƙasa, Rabi'u Musa ya bayyana matukar takaici da damuwa game da harin bama-bamai a Maiduguri.
Rundunar 'yan sandan jihar Borno ta ce harin kunar bakin waken da aka kai Maiduguri ya yi sanadiyyar mutuwar mutum 23 da jikkata sama da mutum 108.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya aiko da sakon jaje da ta'aziyya ga mutanen da harin ƴan Boko Haram ya rutsa da su.
An samu fashewar wani bama-bamai a birnin Maiduguri na jihar Borno. Fashewar bama-baman ta auku ne a wasu wurare daban-daban na cikin babban birnin.
Ministan tsaro, Christopher Musa ya roƙi ‘yan ƙasa kada su karaya kan ikon rundunar soji wajen fatattakar ‘yan ta’adda, yayin da gwamnati ke ƙara ƙarfafa tsaro
Hukumar masallacin Malam Bako a Maiduguri ta karyata rahoton dasa bam. Rundunar 'yan sanda ta gargaɗi jama'a kan yaɗa labaran ƙarya a jihar Borno.
Mayakan kungiyar Boko Haram sun kaddamar da hare-hare kan sansanonin sojojin Najeriya a jihar Borno, wadanda suka jawo asarar rayukan kwamandoji.
'Yan ta'addan kungiyar Boko Haram sun kai wani harin ta'addanci a jihar Borno. Harin na 'yan ta'addan ya jawo an hallaka kwamandan rundunar sojoji.
Kungiyar Boko Haram ta mamaye garin Ngoshe a jihar Borno, ta sace mata 100 tare da kashe sojoji. Rundunar soji ta kashe fiye da ƴan ta'adda 50 ta sama.
Jihar Borno
Samu kari