London
Za a yi jana’izar abokan Anthony Joshua biyu da suka rasu bayan hatsarin mota a Najeriya, an shirya sallar a Masallacin London ranar Lahadi, 4 ga Janairu 2026.
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana halaye 6 da ke kai mutum Aljanna, tare da ba da shawara kan kiyaye fushi a wata nasiha da ya turo daga birnin Landan.
Shugaban Faransa, Spain da wasu kasashen EU a Turai sun caccaki Amurka kan hana wasu daga cikin manbobinta shiga kasar Amurka karkashin Donald Trump.
Aisha Muhammadu Buhari ta fito da bayanai game da rashin lafiyar da ta jawo Buhari ya yi jinya mai tsanani a London. Aisha ta fadi dalilin rashin lafiyar.
Rahoton cibiyar IIFL ta fitar ya nuna cewa kashe kashen da ake a duniya a kan Musulmai musamman hare haren Isra'ila a Gaza ya sanya 'yan Birtaniya shiga Musulunci.
Sanata Okey Ezea da ke wakiltar Enugu ta Arewa ya rasu a Birtaniya bayan fama da jinya, lamarin da ya girgiza jam’iyyar LP da mutanen yankinsa sosai.
Gwamnatin tarayya ta tura tawaga zuwa kasar Birtaniya domin duba yiwuwar maido da Sanata Oke Ekweremadu gida Najeriya ya karisa zaman gidan yarinsa.
Ofishin harkokin waje na gwamnatin Birtaniya (FCDO) ya sake fitar da sabon gargadi ga ‘yan ƙasar da ke shirin zuwa Najeriya. Ya ce su kauracewa jihohi 6.
Wata kotun Ingila ta yanke hukuncin cewa yaron da ya kai iarar iyayensa ya ci gaba da zama a Ghana har sai ya kammata karatu ya yi jarabawar GCSE.
London
Samu kari