Siyasa
An tattara jerin sunayen tsofaffin makiyan shugaban kasa Bola Tinubu wadanda a yanzu suka zama abokansa. Wannan ya nuna cewa siyasa ana yinta ba da gaba ba.
Sabon shugaban jam'iyyar APC na jihar Rivers, Tony Okocha, ya bayyana cewa muilkin jihar zai dawo hannunsu. Ya nuna cewa jam'iyyar za ta lashe zaben 2027.
Gwamnan jihar Ekiti ya bukaci ƴan siyasar da ke tura masa sakonni ta wayar tarho su dakata haka nan domin babu abin da zai faru sai da izinin Allah.
Tsohon shugaban kasa, Janar Yakubu Gowon ya bayyana jin dadinsa da ganin Olusegun Obasanjo ya mulki Najeriya a 1999 bayan ya fito daga gidan yari.
Dan takarar shugaban kasa a zaben 2023 a jam'iyyar LP, Peter Obi ya ziyarci tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar a gidansa da ke jihar Adamawa.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abakaliki, babban birnin jihar Ebonyi ta halatta dakatarwar da aka yi wa mataimakin shugaban jam'iyyar PDP na ƙasa, Ali Odefa.
Jam'iyyar NNPP ta bayyana cewa ta hango haske a zaben gwamnan jihar Osun mai zuwa a 2026, sai dai kalaman ba su yi wa jam'iyyar PDP mai mulki daɗi ba.
Wasu yan jam'iyyar PDP sun ga ta kansu yayin aka ki karbarsu a APC bayan sun sauya sheka a jihar Ondo da ke Kudancin Najeriya makwanni kadan bayan gudanar da zabe.
Kungiyar matasan Arewa ta bayyana cewa har yanzu yankin na matakin tattaunawa kan sake zaɓen shugaban ƙasa, Bola Tinubu a 2027 ko juya masa baya.
Siyasa
Samu kari