Jam'iyyar NNPP mai adawa a Najeriya ta gudanar da babban taronta na kasa. Jam'iyyar NNPP ta zabi Ahmed Ajuji a matsayin wanda zai ci gaba da jan ragamarta.
Jam'iyyar NNPP mai adawa a Najeriya ta gudanar da babban taronta na kasa. Jam'iyyar NNPP ta zabi Ahmed Ajuji a matsayin wanda zai ci gaba da jan ragamarta.
Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo ya musanta cewa gwamnatin tarayya ta rabawa jihohin tallafin N470bn domin faɗaɗa tallafin rage raɗaɗi ga ƴan Najeriya.
Rikicin jam'iyya ya kara kamari a jihar Benue yayinda aka dakatar wasu daga cikin shugabannin kananan hukumomi da jiga jigan jam'iyya saboda nuna rashin ladabi
Gwamnan Bauchi, Bala Mohammed ya bayyana cewa tsare-tsaren tattalin arziki na gwamnatin tarayya ne suka kawi wahala, ƙuncu da yunwa ga ƴan Najeriya.
Majalisar Wakilai ta yi magana kan jita-jitar da ake yadawa na baraka tsakanin Shugabanta, Hon. Tajudden Abbas da mataimakinsa, Hon. Benjamin Kalu.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya ce tsare-tsaren Bola Tinubu a Najeriya su suka jefa al'umma cikin mawuyacin hali inda ya bukaci ya sauya salo.
Shugaban jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya, Abdullahi Ganduje ya yi magana kan halin kunci da 'yan kasar ke ciki wanda ya tilasta zanga-zanga a birane da dama.
Ministan raya Neja Delta ya caccaki gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki da canza buhunan shinkafar da Bola Tinubu ya ba da a rabawa masu ƙaramin ƙarfi.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammeda ya ce babu wani abu mai ma'ana da shugaban ƙasa Bola Tinubu ya faɗa a jawabin da ya yi kan zanga zangar da ake yi.
Jam'iyyar APC ta karbi shugabannin PDP, LP, AFGA da YPP da suka sauya sheka a jihar Abia. Mataimakin kakakin majalisa, Benjamin Kalu ne ya karbe su.
Siyasa
Samu kari