Sanarwar masarauta ta bayyana cewa Mai Martaba Sarkin Zurmi da ke jihar Zamfara, Bello Suleiman, ya riga mu gidan gaskiya bayan shekara biyar a kan mulki.
Sanarwar masarauta ta bayyana cewa Mai Martaba Sarkin Zurmi da ke jihar Zamfara, Bello Suleiman, ya riga mu gidan gaskiya bayan shekara biyar a kan mulki.
Tsohon gwamnan Bayelsa, Timipre Sylva, ya yi murabus daga APC, yana mai sukar gwamnatin Tinubu tare da alakanta jam’iyyar da gazawa da rikicin siyasa.
A labarin nan, za a ji cewa wasu daga cikin manyan APC sun kawar da shakku a kan neman shugabancin jam'iyya bayan Abdullahi Umar Ganduje ya sauka.
Tsagin jam'iyyar NNPP ta gaza samun damar shiga zaben kananan hukumomi da ake a jihar Legas. Tsagin NNPP ya ce jinkirin INEC ma ya jawo mata rashin shiga zaben.
Tsohon sanata daga Ekiti, Mista Ojudu ya bayyana cewa abin da matukar mamaki da al'ajabi yadda Ganduje ya dawo siyasa ƙasa da mako 2 bayan ya ce ba shi da lafiya.
Al'ummar da ke zaune a yankin da ake haƙo mai a yankin Neja Delta sun bayyana Rotimi Amaechi a matsayin ɗan takarar da za su marawa baya a inuwar ADC a 2027.
Fadar shugaban kasa ta karyata rahotannin da ke cewa Mataimakin Shugaba Shettima ya soki Tinubu kan dakatar da Gwamna Siminalayi Fubara a Rivers.
Abokin siyasa wnada ya shafe tsawon lokaci tare da Muhammadu Buhari ya musanta ikirarin Boss Mustapha, ya ce Bola Tinubu ya taimaka wajen nasarar APC a 2015.
Jam'iyyun adawa a Najeriya sun fara shirye-shirye domin zaben shekarar 2027 da ke tafe inda suka kaddamar da jam'iyyar ADC domin kwace mulkin Bola Tinubu.
Tsohon mataimakin shugaban PDP, Bodw George ya ce bai kamata manyan jam'iyyar kamar Atiku da David Mark su barta ba a halin yanzu, su roki su sauya tunani.
A yayin da 'yan Najeriya ke tunkarar zaɓen 2027, Primate Elijah Ayodele ya fitar da hasashe kan kawancen ADC. Ya kuma yi hasashe game da Peter Obi.
Siyasa
Samu kari