Yanzu-Yanzu: Dan Modi Ya Lashe Zaben Gwamnan jihar Jigawa
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta alanta Umar Namadi a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Jigawa.
Namadi ya lashe zaben kananan hukumomi 26 cikin 27 na jihar.
Ya samu jimillar kuri'u 618,449 yayinda Mustapha Sule Lamido na PDP ya samu kuri'u 368,726.
Sai kuma dan takarar NNPP Aminu Ibrahim, wanda ya samu kuri'u 37,156.
Alkalin zaben, Zayyanu Umar ya alanta Baba Danmodi matsayin zakara a zaben, rahoton Premium Times.
Legit.ng Hausa ta tattaro maku sakamakon zaben gwamna daga kananan hukumomin jihar Jigawa.
Ga Sakamakon zaben
1. Malam Madori
APC - 20,538
PDP - 10,692
2. Babura
APC - 28,041
PDP - 13,172
3. Gagarawwa
APC - 12,752
PDP - 8,704
4. Miga
APC - 18,537
PDP - 11,520
5. Roni
APC -15,697
PDP - 7,419
6. Gumel
APC - 12,921
PDP - 9,132
07. Garki
APC - 26,031
PDP -12,449
8. Ƙaramar hukumar Buji
APC -15,941
PDP - 11,447
NNPP - 316
9. Ƙaramar hukumar Kazaure
APC - 13,650
PDP -10,138
NNPP - 559
10. Ƙaramar hukumar Auyo
APC - 25,115
PDP - 10,424
11. Ƙaramar hukumar Ƴan Kwashi
APC - 8,0473
PDP - 5,069
12. Ƙaramar hukumar Birnin Kudu
APC - 33,027
PDP - 35,517
13. Ƙaramar hukumar Guiwa
APC - 17,526
PDP - 6,959
14. Ƙaramar hukumar Jahun
APC - 31,376
PDP - 21,106
15. Mai Gatari
APC - 19,321
PDP - 13,161
16. Taura
APC - 25,991
PDP - 11,753
17. Birniwa
APC - 21,341
PDP - 12,149
18. Kaugama
APC - 23,557
PDP - 13,658
19. Hadejia
APC - 28,381
PDP - 4,304
20. Kiyawa
APC - 25,397
PDP - 16,363
21. GWARAM LG
APC 34394
PDP 33832
22. GURI LG
APC 17384
PDP 6829
23. DUTSE LG
APC 30051
PDP 28464
24. SULEJA/TANKARKAR LG
APC 22819
PDP 14512
25. KAFIN HAUSA LG
APC 35458
PDP 17049
26. KIRIKASAMA LG*
APC 22255
PDP 10586