Siyasa
Wani kusa a jam'iyyar APC ya ce kakakin majalisar Legas da aka tsige, Mudashiru Obasa ya nuna takama yayin da aka kira shi zuwa sulhu a gaban shugaba Bola Tinubu.
Gamayyar jam'iyyun siyasa a Najeriya, ƙungiyar ƴan adawa mafi girma a ƙasar nan watau CUPP ta buƙaci yan Najeriya su kauncewa zaben jam'iyyar APC a 2027.
Shugaba a APC ya bayyana cewa haduwar El-Rufa'i, 'yan bangaren Atiku da SDP ba za ta girgiza su ba kwata kwata. APC ta ce El-Rufa'i ya shiga rudani a siyasance.
Shugaban PDP a jihar Abia, Hon Abraham Amah ya katyata rahoton da ke yawo cewa Ƴam majalisa 12 na shirin ficewa daga jam'iyyar zuwa wata, ya ce abin dariya ne.
Yayin da ake ta jita-jitar hadakar jam'iyyun adawa, shugaban SDP, Shehu Gabam ya musanta batun yarjejeniya da Atiku Abubakar da kuma El-Rufai kafin zaben 2027.
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa watau EFCC ta cafke jami'an gwamnatin Katsina 5 bisa zargin karkatar da kimanin N.1.3bn.
Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun ya karyata raɗe-raɗin da ake yi cewa yana yunkurin komawa jam'iyyar APC, ya ce yana nan daram a jam'iyyar PDP.
Babbar kotun Ribas mai zama a Fatakwal ta soke tarukan zaɓen shugabannin PDP da aka gudanar a jihar Ribas a watan Yulin, 2024, ta ce an saɓawa doka.
Gwamnan Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya ce babu wata tsamar siyasa tsakaninsa da shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, gaskiya kawai yake ƙoƙarin gaya masa.
Siyasa
Samu kari