Fafaroma Leo ya yi wa shugaban Amurka martani kan yake-yake da ya ke kaddamarwa a kasashen duniya. Ya ce zai cigaba da fadin gaskiya ga shugabanni.
Fafaroma Leo ya yi wa shugaban Amurka martani kan yake-yake da ya ke kaddamarwa a kasashen duniya. Ya ce zai cigaba da fadin gaskiya ga shugabanni.
A labarin nan, za a ji cewa vwamna Babagana Umara Zulum ya bayyana cewa kasuwar da sojojin saman Najeriya suka kai wa hari ba ya aiki s hukumance, an rufe shi.
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf, ta sake tuhumar tsohon gwamnan jihar, Abdullahi Umar Ganduje, kan zargin cin hanci da rashawa.
Rahotannin da muke samu yanzu na nuni da cewa mahaifiyar fitaccen mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara ta kubuta daga hannun 'yan bindiga bayan sati uku.
Gwamnan jihar Ondo, Lucky Aiyedatiwa ya umurci shugabannin rikon kwarya na kananan hukumomi 18 da kansilolin gundumomi 33 na jihar da su kama aiki.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya nada sababbin sarakuna a masarautun da ya kirkiro guda uku a jihar. Masarautun sun hada da Karaye, Rano da Gaya.
PDP ta sake gamuwa da babbar matsala a jihar Ribas bayan kotu ta ba da umarnin dakatar da taron jam'iyyar da aka shirya gudanarwa a ranar 27 ga Yulin 2024.
Kungiyar Ohanaeze Ndigbo, ta ce kabilar Igbo ba za ta shiga zanga-zangar da za a yi a fadin kasar nan ba da aka shirya yi daga 1 zuwa 10 ga Agustan 2024.
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Legas a ranar Talata ta yi watsi da karar da wani lauya ya shigar na kalubalantar amfani da rubutun larabci a kan kudin Naira.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya kori babban mai ba shi shawara kan harkokin tsaro. Ya umarce shi ya mika ragamar ofishinsa ga babban jami'in tsaron gwamna.
Kasashe da dama na mayar da hankali wajen harkar ilmi. Akwai kasashen da suka yi fice wajen samar da ilmin boko ga mutanensu. Mun jero 10 daga cikinsu.
Labarai
Samu kari