Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II ya gargadi masu son saka jari kada su yi amfani da kuɗin makaranta ko su sayar da gidajensu domin sayen hannun jari.
Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II ya gargadi masu son saka jari kada su yi amfani da kuɗin makaranta ko su sayar da gidajensu domin sayen hannun jari.
Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya yi barkwanci kan bidiyon da ya yaɗu, yana cewa sun fara ɗauka cewa na'urar AI ce ta ƙirƙire shi.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar Hisbah ta ssKano ta gano barnar da ake yi wajen tura fim, saboda haka ta haramta yin hakan a fadin jihar don kare tarbiyya.
Hukumar INEC ta yi nasara a karar da ta shigar gaban kotun daukaka kara da ke Abuja bayan babbar kotun tarayya ta soke duka tsare-tsarenta na zaben 2027.
Shugaba Bola Tinubu zai halarci taron Majalisar Dinkin Duniya na 81 a New York, inda zai tattauna kan tsaro, sauye-sauye da hadin gwiwar kasa da kasa.
Femi Gbajabiamila, wanda shi ne shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, ya shigar da kara a kotun Abuja kan Adeniyi Adeyemi bisa zargin bata masa suna.
Wata babbar kotun tarayya ta yanke hukunci a bukatar da hukumar EFCC ta shigar kan kadarorin Aisha Achimugu. Kotu ta bayar da umarnin a kwace su.
Abokiyar aikin Mary Habila budurwar da ta mutu a gidan Ministan ayyuka, ta bayyana abubuwan da suka faru. Ta ce ta yi bayani ne ba tare da an matsa mata lamba ba.
Dakarun Najeriya sun kama wasu mutane da ake zargin suna taimakon kungiyar Boko Haram da kayan abinci da makaman da suke yaki da su a Arewa maso Gabas.
Matasa daga wasu kauyuka a karamar hukumar Malumfashi sun fito neman wasu yan bindiga da suka kashe mutumin da ake ganin girmansa a jihar Katsina
Labarai
Samu kari