Fitaccen mawakin siyasar nan, Dauda Kahutu Rarara ya bayyana cewa zai bude fadar Sarkin Wakar Kasar Hausa tare da nada hakimai da sauran masu taimaka wa sarki.
Fitaccen mawakin siyasar nan, Dauda Kahutu Rarara ya bayyana cewa zai bude fadar Sarkin Wakar Kasar Hausa tare da nada hakimai da sauran masu taimaka wa sarki.
Aisha Muhammadu Buhari ta bayyana cewa 'yan uwa da abokan arziki da sun cika fadar shugaban kasa da 'ya'ya da jikokinsu. Ta ce an so a koreta a Aso Villa.
Rikici ya barke a Badagry, bayan jami’in hukumar shige da fice ya harbi wata mata, lamarin da ya sa wasu fusatattun matasa suka kona shingen bincike hukumar.
Gwamnatin tarayya ta tura tawaga zuwa kasar Birtaniya domin duba yiwuwar maido da Sanata Oke Ekweremadu gida Najeriya ya karisa zaman gidan yarinsa.
Wasu dakarun sojojin Najeriya sun bude wuta kan jami'an 'yan sandan da ke dawowa daga wajen zaben gwamnan jihar Anambra da aka gudanar a ranar Asabar.
Da safiyar ranar Litinin gobara ta tashi a kasuwarSinga da ke jihar Kano. Gobarar ta cinye shaguna da dama kuma ta jawo asarar miliyoyin Naira kafin kashe ta.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar kashe gobara ta Kano ta tabbatar da afkuwar wata mummunan gobara da ta jawo asarar makuda kudi ga yan kasuwa a jihar.
Uwargidan shugaban kasa, Sanata Oluremi Bola Tinubu da kungiyar matasan kiristocin Najeriya sun yi watsi da zargin shugaban Amurka, Donald Trump.
Tsohon ministan sufuri a gwamnatin marigayi shugaban kasa Muhammadu Buhari, Rotimi Amaechi, ya ce za a iya raba Shugaba Bola Tinubu da mulkin Najeriya.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bukaci ma'aikatan Amurka masu kula da tashin jiragen sama su dawo aiki nan take. Ya yi barazanar rage musu albashi ko sauya su.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Ministan Cikin Gida, Janar Abdulrahman Dambazau mai ritaya ya fadi girman matsalar tsaro a yankunan Arewacin Najeriya.
Labarai
Samu kari