Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Sanata Abdulaziz Yari ya sanar da rasuwar gwaggonsa, Hajiya Rakkiya Jibrin, wadda ta rasu tana da shekaru 85 a duniya
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Sanata Abdulaziz Yari ya sanar da rasuwar gwaggonsa, Hajiya Rakkiya Jibrin, wadda ta rasu tana da shekaru 85 a duniya
Remi Tinubu ta nemi haɗin kan Saudiyya domin inganta ilimin Almajirai, tana mai gargadin cewa rashin iliminsu na iya zama barazana ga tsaron Najeriya.
Shugaba Bola Tinubu ya bukaci gwamnoni su gina hanyoyi maimakon gadar sama, ya ce gwamnati ba za ta biya kuɗin fansa ba kuma za ta ƙarfafa tsaro.
Mutuwar Emmanuel Abiodun Adewale Alogbo, shugaban cocin Cherubim and Seraphim Movement na duniya baki ɗaya, ta jawo saƙonnin ta'aziyya daga al'ummar Kiristoci.
Shugaba Bola Tinubu ya rusa kwamitin sayar da kadarorin gwamnatin tarayya, tare da dora alhakin kula da harkokinsa kan Ministan Shari’a, Lateef Fagbemi.
Rahoto ya nuna hukumomin gwamnati sun ware kusan naira biliyan 400 a kasafin 2026 domin masallatai, fadodi da dakunan taro, yayin da masana suka soki tsarin.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya gana da tawagar MOFI da Mota-Engil kan aikin layin dogo na Kano mai darajar tiriliyan N1.05 da Tinubu ya amince da shi.
Jami'an 'yan sandan jihar Katsina sun kama wani direba mai suna Kabir Sani bisa zargin lakada wa ‘yarsa duka har ta rasu bayan rikici kan batun aurenta.
Kungiyar Gwamnonin Arewacin Najeriya ta yi alhinin rasuwar tsohon Ministan Kudi, Alhaji Abubakar Alhaji, tana yabawa irin gudummawar da ya bayar ga ci gaban kasa.
Sarkin Musulmi ya ce Fulani ba masu laifi ba ne, ya bukaci a daina danganta garkuwa da mutane da su, tare da alkawarin haɗin gwiwa da jami'an tsaro.
Labarai
Samu kari