Aminu Sa’ad Ungogo, wanda yake wakiltar mazabar Ungogo, da kuma Hon. Sarki Aliyu Daneji, wanda yake wakiltar mazabar Kano Municipal sun rasu a Kano ranar Laraba.
Aminu Sa’ad Ungogo, wanda yake wakiltar mazabar Ungogo, da kuma Hon. Sarki Aliyu Daneji, wanda yake wakiltar mazabar Kano Municipal sun rasu a Kano ranar Laraba.
Rundunar sojin Najeriya ta karyata labarin cewa an sace Birgediya Janar M Uba yayin fafatawa da 'yan ISWAP a Borno. Yayin fafatawar, An kashe 'yan CJTF biyu.
Wasu da ake zargi 'yan kungiyar asiri ne sun harbe wani shugaban dalibai na kungiyar SUG mai suna Samuel Sampson Udo a Cross river wajen jana'izar mahaifinsa.
Babban hafsan sojojin saman Najeriya, Air Marshal Sunday Aneke, ya sha alwashin kwato dukkanin wuraren da ke hannun 'yan ta'adda. Ya ce ba za su yi kasa a gwiwa ba.
kwamandan rundunar OPEP a jaihar Filato, Manjo Janar Folusho Oyinlola ya jagoranci tawaga zuwa masallaci da coci domin samar da zaman lafiya a jihar Filato.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hare-hare a jihar Neja inda suka tafka ta'asa. Miyagun sun hallaka 'yan sa-kai tare da yin awon gaba da mutane da dama.
Mutanen yankin Aba na jihar Abia sun bukaci majalisar dokoki ta tabbatar da kafa jihar Aba a Najeriya. Sun bayyana cewa sun samu goyon bayan kafa jihar.
Rikicin Nyesom Wike da wani soja, A.M Yarima ya jawo saka bakin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Wike ya dauke motar rusa gini a filin da soja ya hana shi shiga.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf na shirin gabatar da kasafin kudin 2026, wanda zai kafa tarihin zama na farko da zai lakume akalla Naira tiriliyan 1 a jihohin Arewa.
Segun Sowunmi ya zargi gwamnatin Tinubu da rashin daukar matakin sa ya dace kan takaddamar da ministan Abuja, Nyesom Wike ya yi da matashin soja, A. M Yerima.
Labarai
Samu kari