Gwamnatin jihar Kwara za ta kaddamar da babbar masana’antar kera tufafi a Yammacin Afirka, wadda za ta samar da ayyukan yi ga sama da mutum 4,000.
Gwamnatin jihar Kwara za ta kaddamar da babbar masana’antar kera tufafi a Yammacin Afirka, wadda za ta samar da ayyukan yi ga sama da mutum 4,000.
Aliko Dangote ya ce ba ya son a ƙara kiran sa attajirin da ya fi kowa arziki a Afirka, yana son a san shi a matsayin wanda ke samar da arziki ga wasu.
Hukumar NAQS ta gwamnatin tarayya ta buɗe ɗaukar ma'aikata a 2026. Ga matakan neman aikin, guraben da ake da su, sharuddan cancanta da jadawalin aikin.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na tsagin jam'iyyar Accord, Christopher Imumolen, ya janye daga takarar 2027 tare da bayyana goyon bayansa ga shugaban ƙasa Bola Tinubu.
WAEC ta ce daliban jihohin da tke bi bashi ba za su ga sakamakon WASSCE 2026 ba, yayin da ta rike sakamakon dalibai 167,486 saboda zargin magudin jarrabawa.
A labarin nan za a ji cewa bayan kalaman limamin Katolika, gwamnatin Bola Tinubu ta bayyana cewa za a rika aiki da tare da kungiyoyin addini domin a gyara kasa.
Gwamnatin Tarayya ta ce za ta fara biyan ragowar tallafin albashi kafin tsakiyar Agusta, tare da ci gaba da aikin biyan bashin karin girma ga ma'aikatan gwamnati.
Sojoji sun yabawa Shugaba Tinubu kan karin albashi daga kashi 30 zuwa 80, tare da bukatar gwamnati ta sake duba alawus dinsu domin rage tasirin tsadar rayuwa.
ECOWAS ta buɗe neman shiga shirin horas da matasa masu digiri na 2027, inda ƴan Najeriya masu shekaru 32 zuwa ƙasa za su iya samun aikin shekara daya.
Sanata Orji Uzor Kalu ya ce Shugaba Bola Tinubu ba shi da babban ƙalubale a zaɓen 2027, yana mai cewa jam’iyyun adawa sun rarrabu kuma sun yi rauni.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati EFCC ta musanta cewa an rue asusun jihar Osun ne saboda siyasa.
Labarai
Samu kari