Shugaba Bola Tinubu ya isa birnin Paris na Faransa domin ci gaba da hutun makonni uku da ya fara a Turai, kafin komawarsa Najeriya domin yakin neman zaɓen 2027.
Shugaba Bola Tinubu ya isa birnin Paris na Faransa domin ci gaba da hutun makonni uku da ya fara a Turai, kafin komawarsa Najeriya domin yakin neman zaɓen 2027.
Bayanai na ci gaba da kara fitowa kan abubuwan da suka kai ga mutuwar Ibrahim Khalil Dan Shagamu, wani mai sharhi a kafafen sada zumunta da aka yanka a Kano.
A labarin nan za a ji gwamna Abba Kabir Yusuf ya sanar da karawa ma'aikatan jami'o'in jihar albashi wanda ya daidaita su da tsarin biyan albashin gwamnatin tarayya.
Yan sanda a Plateau sun kama wani limamin coci da jami’an tsaro biyu bisa zargin shirya sace matan wasu fitattun bishops biyu a birnin Jos babban birnin jihar.
A labarin nan, za a ji cewa bakin NLC, TUC da kungiyoyin ya zo daya game da albashin N70,000 da gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta amince a ba ma'aikata.
Burkina Faso, Mali da Niger sun caccaki Tinubu bayan ya alakanta matsalar tsaron Najeriya da rikicin Sahel, suna cewa kasashen na fuskantar maƙiyi ɗaya.
Deji Adeyanju ya soki kalaman Sheikh Yahya Jingir kan tikitin Musulmi da Musulmi, yana gargadin cewa irin wannan magana na iya ƙara rarrabuwar kan Najeriya.
Sojojin Najeriya da ‘yan sanda sun yi artabu da sama da 100 da ake zargin ‘yan bindiga ne a kan iyakar Zamfara da Kebbi yayin da ake ci gaba da farmaki
Jagoran wadanda ake zargi, Kanal Mohammed Ma’aji ya bayyana yadda aka fara shirin kifar da gwamnatin Tinubu tun 2023 da dalilan da suka sa aka farfado da shi a 2024.
Kwana 87 bayan sace ɗaliban makarantar Mussa a Askira-Uba ta jihar Borno, iyaye na cikin baƙin ciki a yayin da ake zargin shirun gwamnati kan lamarin.
Tsohon Antoni-Janar na jihar Legas, Farfesa Alfred Kasunmu, ya rasu a ranar Lahadi, bayan ya shafe shekaru yana koyarwa da kuma gudanar da aikin lauya.
Labarai
Samu kari