Kungiyar Musulman Najeriya ta fitar da sanarwa tare da bankado abin da ake nufi da batun yiwa kiristoci kisan gilla a kasar kamar yadda aka yayata kwanan nan.
Kungiyar Musulman Najeriya ta fitar da sanarwa tare da bankado abin da ake nufi da batun yiwa kiristoci kisan gilla a kasar kamar yadda aka yayata kwanan nan.
Dan gwagwarmaya, Kwamred Osita Obi ya ce yawancin laifuffuka a jihar Anambra da yankin Kudu maso Gabas ‘yan gida ne ke aikatawa, ba baki daga waje ba.
A labarin nan za a ji cewa kungiyar yan kasuwar man fetur a MEMAN ta nemi gwamnati ta sake duba batun harajin shigo da man fetur da ta kakaba a kasar nan.
Hukumar jiragen kasa ta Najeriya, NRC ta ce za ta kaddamar da taswirar jiragen kasa da za ta ba kowace jihar damar amfana da layin dogo a Najeriya.
Kungiyar MURIC ta soki Amurka kan kira da ta yi na a soke Shari’a da barazanar kakabawa gwamnonin Arewa 12 takunkumi, tana kiran hakan matsayinta rashin adalci.
A labarin nan, za a ji cewa Dave Umahi, Ministan ayyuka na Najeriya ya sanar da cewa majalisar zartarwa ta amince da fitar da sama da N400bn domin wasu ayyuka.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya yi martani ga barazanar takwaransa na Amurka, Donald Trump a kan zargin kisan kiristoci.
Kungiyar ISWAP ta mayar da martani ga kalaman Donald Trump, tana kiran shugaban Amurka “makaryaci kuma dan kama-karya” da ke neman ya ta da rikici a Najeriya.
Magoya bayan shugaba Bola Ahmed Tinubu sun yi korafi kan rusa musu ofis a jihar Benue. Gwamnatin jihar ta ce an rusa ofishin ne domin aikin hanya.
Jakadan Isra'ila a Najeriya, Micheal Freeman ya bukaci 'yan Najeriya su hada kai su zauna lafiya domin samun cigaba. Malaman Musulunci da Kiristoci sun yi martani.
Labarai
Samu kari