Gwamnatin Tarayya ta amince da sabon tsarin albashi na sojoji, inda mafi girman adadin Janar ya kai N29.75m a shekara, wato kusan N2.48m a duk wata.
Gwamnatin Tarayya ta amince da sabon tsarin albashi na sojoji, inda mafi girman adadin Janar ya kai N29.75m a shekara, wato kusan N2.48m a duk wata.
Gwamnatin jihar Filato ta bayar da umarnin rufe dukkan makarantun firamare da sakandare na gwamnati da na kudi na wani dan lokaci sakamakon barkewar cutar mashako.
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, ya yi jimamin rasuwar Sarkin Gumel da ke jihar Jigawa, Dr. Ahmed Muhammad Sani II, CON.
Wata gobara da ta tashi cikin dare ta lalata shaguna, wuraren ajiya da gidaje shida a Kasuwar Kofar Wambai da ke jihar Kano, jami'an kwana kwana sun kai dauki.
Sheikh Aminu Daurawa ya shawarci iyaye kan yadda za su tarbiyyantar da ’ya’yansu cikin ƙauna, haƙuri, tausayi da koyar da addini da kyawawan halaye.
’Yan sandan FCT Abuja sun ceto jarirai biyu da aka yi watsi da su a Kurudu da Gwagwalada, yayin da suka nemi jama’a su taimaka wajen gano iyalansu.
’Yan sandan a jihar Lagos sun kama mutane uku da ake zargi da satar babbar ’yar kasuwa, bayan sun karɓi N21m da wasu kayayyaki a matsayin kuɗin fansa.
Sanata Shehu Buba ya fuskanci sabbin zarge-zargen tallafa wa ’yan bindiga, yayin da DSS ta ce za ta bayyana sakamakon bincike a lokacin da ya dace.
Peter Obi da Rabiu Kwankwaso sun kai wa Rotimi Amaechi ziyarar jaje a Port Harcourt bayan rasuwar mahaifiyarsa, Mary Amaechi, tana da shekaru 89.
Wani Nasiru Musa Idris ya zargi shahararren malamin Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, da tsoma baki cikin zamantakewar aurensa da kuma riƙe matarsa 'yar ƙasar Morocco.
Labarai
Samu kari