Daya daga cikin manyan 'ya'yan marigayi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Halima Buhari, ta fito ta yi magana kan wasu halayen mahaifin na ta.
Daya daga cikin manyan 'ya'yan marigayi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Halima Buhari, ta fito ta yi magana kan wasu halayen mahaifin na ta.
Fusatattun mutane a garin Dansadau sun kai hari ga dan majalisar Zamfara, Kabiru Mikailu, bisa zargin yin watsi da su, yayin ziyarar Gwamna Dauda Lawal zuwa yankin.
Hadimin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, Daniel Bwala, ya soki masu kiran Amurka ta tilastawa Najeriya sauya kundin tsarin mulki don cire dokar shari'a.
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da jigon jam’iyyar APC a yankin Ibadan, Hon. Wale Oriade, lokacin da yake barin ofishinsa da misalin ƙarfe 7 na yamma.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya jininawa Majalisar Dattawa bisa tantancewa tare da tabbatar da sabon ministan tsaro, Janar Musa cikin hanzari.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya mika sunayen mutanen da yake son ya nada su zama jakadun Najeriya a kasashen waje. Daga cikinsu akwai manyan mata.
Shugaban Karamar Hukumar Omala a Kogi, Edibo Peter Mark, ya kafa dokar hana fita daga ƙarfe 7:00 na dare zuwa 6:00 na safe saboda tsananin barazanar tsaro.
Majalisar Dattawa ta fara tantance jakadu uku da Shugaba Tinubu ya nada, inda kwamitin harkokin ƙasashen waje ya kammala binciken sirri a kan su.
Tsohon minista, Femi Fani-Kayode ya kare ministan tsaro, Bello Matawalle yayin da wasu ke kira shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kore daga mukaminsa.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sake zabo mutanen da yake so ya nada a matsayin jakadu. Shugaban kasa ya zabo har da tsohon Minista, Abdulrahman Dambazau.
Hukumar Kula da Harkokin Shari'a ta Jihar Kano ta dakatar da wani rijistara da babban jami'in kotu kan zarge-zargen aikata laifuffuka masu girma.
Labarai
Samu kari