
Labarai







Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu zai karrama wasu jajirtattun mutane 11 a ranar bikin 'yancin kasar Najeriya da ke cika shekaru 63 da samun 'yanci.

An bayyana jerin jami'o'in Najeriya masu nagarta da kyau a wannan shekarar da za a shiga. An bayyana BUK a matsayin ta 5 a wannan jeri da aka fitar kwanan nan.

An bayyana bukatar shugaban kasa Tinubu ya bayyana adadin kudaden da ya tara zuwa yanzu bayan cire tallafin man fetur da ya yi a watan Mayun bana.

Rahotanni sun tabbatar da cewa tsohon shugaban hukumar FIRS, Muhammad Nami ya salwantar da Naira biliyan 11 kwanaki biyu bayan Shugaba Tinubu ya koreshi.

Wata matashiyar budurwa ta fasa ihu yayin da ta ga abubuwan da saurayinta ya siya mata. Ya mallaka mata sabuwar motar Marsandi, wayar iPhone 15 da kuma fili.

An shiga jimamin rashin wani babban basaraken ƙabilar Igbo da ke a birnin Ibadan na jihar Oyo. Basaraken ya yi bannkwana da duniya yana da shekara 74.

Biki ya zama filin kuka yayin da gobara ta tashi ta hallaka mutane sama da 113 a wani yankin kasar Iraki da ke yankin Larabawa. An bayyana yadda ta faru.

Yanzu muke samun labarin yadda tsohon gwamnan RIbas kuma ministan Abuja ya dakatar da wasu manyan jami'an a hukumomi da kamfanonin FCTA ta birnin.

Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Sokoto, ta sanar da cewa za ta yanke hukunci kan shari'ar zaɓen gwamnan jihar a ranar Asabar, 30 ga watan Satumba.
Labarai
Samu kari