Sakataren yada labarai na kasa na jam'iyyar ADC, Bolaji Abdullahi, ya yi magana kan batun abokin takarar Atiku Abubakar a zaben shugaban kasa na shekarar 2027.
Sakataren yada labarai na kasa na jam'iyyar ADC, Bolaji Abdullahi, ya yi magana kan batun abokin takarar Atiku Abubakar a zaben shugaban kasa na shekarar 2027.
Bangaren gwamnatin tarayya na ci gaba da gabatar da shaidu a shari'ar da ake tuhumar Malam Nasir El-Rufai da kutse a wayar NSA Nuhu Ribdu a kotun tarayya.
Mutum 6 sun rasu a haɗarin jirgin ruwa a Legas ranar Talata; LASWA da NIWA sun ceto mutum 4 kuma suna gudanar da bincike kan karo da jirgin ya yi da wani abu a ruwa.
Sojojin Najeriya sun hallaka ɗan ta’adda a Bama, sun ruguza sansanoninsu a Sambisa, sannan sun ƙwace jirgi marar matuki na ISWAP a yankin Izge da ke jihar Borno.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya rattaba hannu kan kasafin kudin 2026 bayan Majalisar dokokin Kano ta amince da shi, kasafin zai lakume fiye da N1.4trn.
Gwamnan Bauchi, Sanata Bala Mohammed, ya musanta zargin ta’addanci, yana cewa bai da alaƙa da ‘yan ta’adda kuma bai taɓa goyon bayan aikata laifi ba.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta tanka bayan Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya ce ba ta da matsguni a siyasar jihar Rivers.
Wasu yan bindiga da ba a san manufarsu ba sun halla dan uwan hadimar gwamnan jihar Kaduna, lamarin ya tada hankula yayin da yan sanda suka fara bincike.
Kamfanin NNPCL ya samu ribar N502bn a watan Nuwamba 2025, yayin da kuɗaɗen shigarsa suka kai N4.36tn sakamakon haɓakar samar da iskar gas da hakar danyen mai.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Nasarawa. 'Yan bindigan sun kashe mutane tare da raunata wasu daban bayan sun farmake su.
Ma'aikaci ɗaya ya rasu, wasu 5 sun maƙale bayan rushewar kamfanin shinkafa a Birnin Kebbi; Mataimakin Gwamna ya ba da umarnin gudanar da bincike cikin gaggawa.
Labarai
Samu kari