A labarin nan, za a ji cewa Sheikh Ahmed Gumi ya bayyana cewa akwai bukatar kasar Najeriya ta gaggauta datse duk wata alakar soji da gwamnatin Amurka.
A labarin nan, za a ji cewa Sheikh Ahmed Gumi ya bayyana cewa akwai bukatar kasar Najeriya ta gaggauta datse duk wata alakar soji da gwamnatin Amurka.
Rahotanni sun tabbatar da cewa Rundunar sojoji ta kama wata mata mai suna Fatima Isah Ile a Kanoma, bisa zargin taimakawa ‘yan ta’adda wajen ayyukansu.
Kasashen duniya ciki har da Birtaniya, Faransa da Jamus sun bukaci a dakatar da hare-hare bayan harin da Isra'ila ta kai a Gaza wanda ya jawo asarar rayuka.
Yan bindiga sun shiga kauyuka biyu a kananan hukumomin Makarfi da Kudan da ke jihar Kaduna, sun yi garkuwa da wani dan siyasa da ya yi fice a yankin.
Rahotanni sun tabbatmar mana da cewa gwamnatin jihar Ogun ta nada mataimaka na musamman kan siyasa guda 1,200 domin inganta alaka da jama’a cikin mulki.
Bincike ya nuna cewa, bidiyon da wani matashi ya dora a intanet, cewa Donald Trump ya zai yi duk mai yiwuwa don hana Shugaba Tinubu tazarce a 2027 ba gaskiya ba ne.
Rundunar ’yan sanda a jihar Anambra ta tabbatar da mutuwar mutane hudu tare da jikkata 15 a yayin harin yan bindiga da aka kai wajen masu zaman makoki.
Ministan Harkokin Makamashi, Adebayo Adelabu ya bayyana cewa gwamnatin tarayya na kafa tubalin da za a fara samun wutar awanni 24 a kowace rana a mako.
Rahotannin sun tabbatar da cewa yan bindiga sun kai hari kan masallata a garin Matazu da ke Katsina, inda aka kashe wasu tare da jikkata wasu daga ciki.
Majalisar dokokin jihar Adamawa ta bai wa gwamna karfin iko mada mai rikon lwarya idan sarki KO hakimi na kwance yana fama da rashin lafiya ko ya gaza aiki.
Labarai
Samu kari