Hukumar Kula da Ambaliya a Najeriya (NiHSA) ta yi hasashen jihohin Imo, Cross River, Lagos da wasu 12 za su fuskanci ambaliyar ruwa mai tsanani cikin kwanaki bakwai.
Hukumar Kula da Ambaliya a Najeriya (NiHSA) ta yi hasashen jihohin Imo, Cross River, Lagos da wasu 12 za su fuskanci ambaliyar ruwa mai tsanani cikin kwanaki bakwai.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya amince da sauya sunan babban asibitin Dawakin Tofa zuwa babban asibitin Dr Mahmodu Baffa Yola domin karrama shi.
Saudiyya ta fara raba tallafin abinci ga mutane 145,812 a Najeriya ta hanyar KSrelief da NEMA, inda jihohi biyar za su amfana da kwandunan abinci 24,302.
Rundunar yan sandan jihr Legas ta ce bam din da aka dasa a wata mota ya tarwatse ne lokacin da aka yi yunkurin tayar da motar, mutum daya ya samu runi.
Bangaren gwamnatin tarayya na ci gaba da gabatar da shaidu a shari'ar da ake tuhumar Malam Nasir El-Rufai da kutse a wayar NSA Nuhu Ribdu a kotun tarayya.
Dakarun sojojin Najeriya sun kai wani samame a maboyar 'yan ta'adda da ke jihar Katsina. Sojojin sun hallaka 'yan ta'adda tare da kwato manyan makamai.
Ministn ayyuka, David Umahi ya bayyana shirin gwamnatin tarayya na zama da kamfanonin siminti domin duba yiwuwar rage tsadar da yake yi a Najeriya.
Wasu majiyoyi sub tavvatar da cewa 'yan ta'adda sun shiga wani kauye a jihar Neja, inda suka rika yi wa mutane wa'azi kan barayi da Fulani makiyaya,
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NDC a zaben shekarar 2027, Peter Obi, ya yi kira ga mai girma Bola Tinubu ya sauka daga kan mukaminsa.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Radda ya amince da fadada shirin daukar wadanda suka gama digiri da sakamako mai daraja ta farko aikin gwamnati kai tsaye.
Labarai
Samu kari