Sababbin bayanai sun bayyana kan rahoton mutuwar mutane 33 da ake zargi da haƙar ma’adinai ba bisa ƙa’ida ba a hannun hukumar tsaro da NSCDC a Jihar Neja.
Sababbin bayanai sun bayyana kan rahoton mutuwar mutane 33 da ake zargi da haƙar ma’adinai ba bisa ƙa’ida ba a hannun hukumar tsaro da NSCDC a Jihar Neja.
A labarin nan, za a ji cewa uwargidan shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu ta shirya zaben wasu daga cikin matan Kano a koya masu sana'ar soya kosai.
Shugaban sojin kasa na Najeriya, Laftanar Janar Waidi Shaibu ya ce sojojin kasar sun shirya murkushe duk wata barazana da 'yan ta'adda za su haifar a iyakokin kasar.
Gwamnatin jihar Neja karkashin jagorancin Gwamna Umaru Bago ta sanya dokar hana fita a wasu garuruwa biyo bayan barkewar rikicin kabilanci da ya jawo asarar rayuka.
Matar shugaban kasa, Sanata Remi Tinubu ta girbe amfanin d ata shuka a fadar shugaban kasa. Ta girbe alayyahu, rama da sauran kayan gona. Ta bukaci a koma gona.
A labarin nan, za a ji cewa gwamantin Bola Ahmed Tinubu ta fito da bayanai kan zargin hukumar bogi da aka kafa a karkashinta na da asusu a bankin CBN a kasar nan.
Shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila, ya yi barazanar kai shugaban ma'aikatar bogi, Adeniyi Adeyemi, kara gaban kotu kan zargin bata suna.
An ji cewa wasu mutane sun taru sun kashe wani mutum a karamar hukumar Ajingi a yankin Balare kan zarin ya saci babur a jihar Kano. Sun kona gawar shi.
Nkemakolam Ukandu na ADC ya yi karar Babban alkalin kotun tarayyar, John Tsoho da kuma Peter Lifu a kotu, yana zarginsu da nuna son kai, a karshe zai yi kashin N100m
Matasan yankin masarautar Borgu sun yi ikirarin cewa wasu miyagun yan bindiga sun ƙona kauyuka akalla 7, sun rabamutane da gidajensu a jihar Neja.
Labarai
Samu kari