Yan Bindiga Sun Kai Hari Ofishin Yan Sanda, Sun Kashe DCO

Yan Bindiga Sun Kai Hari Ofishin Yan Sanda, Sun Kashe DCO

Wasu yan bindiga sun kai hari ofishin yan sandan Igangan dake karamar hukumar Ibaraba North, jihar Oyo a daren Talata, 27 ga watan Satumba, 2022.

Vanguard ta ruwaito cewa yan bindigan sun hallaka DCO da wani mai laifi dake tsare.

Kakakin hukumar yan sandan jihar, SP Adewale Osifeso, ya tabbatar da aukuwar lamarin inda yace:

"Kwamishanan yan sanda na hanyarsa ta zuwa wajen. Yanzu haka muna Oke-Ogun. Ka dakaci karin bayani."

labarin
Yan Bindiga Sun Kai Hari Ofishin Yan Sanda, Sun Kashe DCO
Asali: Original

LURA: Shin kana son bamu labari da tattaunawa da marubutanmu? Tuntubemu a info@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel