Yanzu-yanzu: Wuta ta tashi a gidan man fetur a birnin Kano

Yanzu-yanzu: Wuta ta tashi a gidan man fetur a birnin Kano

Gidan man feturin A.A Rano dake cikin birnin Kano ya kama da wuta ranar Alhamis, 2 ga watan Yuni, 2022.

ABIN LURA: Za ku iya ceton rayuwar diya mace dake cikin hadari. Bada gudunmuwarka ga Patreon na Legit

ChannelsTV ta ruwaito cewa gobarar ta rutsa da wani keken a daidaita sahu.

Kawo yanzu dai jami'an kwana-kwana sun dira wajen.

Har yanzu kuma ba'a san abinda ya haddasa gobarar ba kuma ba'a san adadin wadanda abin shafa ba.

Yanzu-yanzu: Wuta ta tashi a gidan man fetur a birnin Kano
Yanzu-yanzu: Wuta ta tashi a gidan man fetur a birnin Kano Hoto: www.channelstv.com
Asali: UGC

DUBA: Shigo shafin Legit.ng na manhajar Legit.ng na Telegram! Kada ka bari komai ya wuce ka

Asali: Legit.ng

Online view pixel