Latest
Kotu ta hana zaben Kano, wani lauya ya nuna cewa in dai aka yi zabe a haka bayan wannan hukuncin na Kotu, to zance mafi gaskia an yi wahalar banza.
Rahotanni sun tabbatar da wasu shugabannin kananan hukumomi uku a jihar Benue sun gamu da hatsari a kan baburansu yayin zuwa ofisoshinsu saboda rashin motoci.
Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa ya amince da N70,000 a matsayin sabon mafi ƙarancin albashin ma'aikatan gwamnati bayan ya karɓi rahoton kwamiti.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya yi magana kan tsuke bakin aljihun gwamnati. Gwamnan ya ce tun bayan hawansa mulki rabin albashi yake karba.
Wata babbar kotun da ke jihar Kano ta ba hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar damar gudanar da zaben kananan hukumomin da aka shirya gudanarwa a jihar.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya shawarci Iyaye da su kange ƴaƴansu daga shiga rigima yayin gudanar da zaben kananan hukumomi da za a yi a gobe Asabar.
Tushen wutar lantarkin Najeriya ya lalace sau 105 a mulkin Buhari da Bola Tinubu. Tun fara mukin Buhari aka samu lalacewar tushen wutar lantarki sau 93 a Najeriya.
Gwamna Mohammed Umaru Bago ya gana da ƴan kwadago, ya sana da N80,000 a matsayon sabon albashin mafi karanci da za a biya ma'aikata a jihar Neja.
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya tuno lokacin da ya fadi zaben 2015 a hannun Muhammadu Buhari inda ya bayyana halin da ya shiga na mawuyacin yanayi.
Masu zafi
Samu kari