Latest
Fadar shugaban kasa ta hannun mai taimakawa Bola Tinubu kan harkokin yada labarai da dabaru, Bayo Onanuga, ta ce shugaban kasan yana jin zafin halin da ake ciki.
A ranar Laraba Bola Tinubu ya tabbatar da korar ministoci 5 daga aiki tare da naɗa wasu sababbi, ya masu fatan alheri a duk lamurran da suka tasa a gaba.
Taliya ta gagari 'yan Najeriya da dama, inda aka koma sayen rabin leda a daidai lokacin da Najeriya ke ci gaba da samun manyan kudade afannin haraji.
Sahugaban PDP ya ce wahalhalun da 'yan Najeriya ke ciki na da nasaba da rashin kwarewa da halin ko in kula na shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu na Najeriya.
Rigimar sarauta ta barke kan nadin wani sarki a Kwara inda al'umma ke ganin an yi ba daidai ba wurin nadin wanda ba jinin sarauta ba ne a yau Lahadi.
Wasu miyagun ƴan bindiga da ba a san ko su waye ba suns sace limamim cocin St. James’ Parish da ke Awkuzu a jihar Anambra, rundunar ƴan sanda ta ce bata da masaniya.
Wani babban kusa a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ya bukaci 'yan Arewa da su marawa Shugaba Bola Tinubu da Kashim Shettima baya a zaben 2027.
Wata kungiya karkashin jam'iyyar APC ta soki korar da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi wa Abdullahi T. Gwarzo daga cikin majalisar ministocinsa.
Wasu sarakunan gargajiya daga yankin Sokoto da Gabas sun yi murabus da rigimar APC ta yi tsanani domin goyon bayan Sanata Ibrahim Lamido a jihar.
Masu zafi
Samu kari