Latest
An naɗa yar shugaban kasa Bola Tinubu, Folasade Tinubu-Ojo a matsayin wakiliya a ma'aikatar almajirai da yaran da ba su zuwa makaranta ta kasa a fadin Najeriya.
Shugaban kungiyar ma’aikatan jami’o’in kasar nan (SSANU), Mohammed Ibrahim ya shaidawa gwamnatin tarayya abin abin da zai mayar da su bakin aiki.
Manchester United ta shiga kasuwar neman sabon kocin da zai maye gurbin Erik Ten Hag, wanda ya ta kora bayan West Ham ta doke United da ci 2 da 1.
Gwamnatin Bola Tinubu ta fito da tsarin samar da wutar lantarki a Arewacin Najeriya ta amfani da hasken rana. Ministan wuta ya ce za a samar da lantarki da sola.
Hezbollah ta sanar da sabon Sakatare Janar, Naim Qassem da zai jagorance ta bayan kisan tsohon shugaban kungiyar, Hassan Nasrallah da Isra'ila ta yi.
Gwamnatin Bola Tinubu ta sanar da cewa an dage shirin tantance sababbin Ministoci da shugaban ya nada da aka shirya yi a yau Talata 29 ga watan Oktoban 2024.
Gwamna Dapo Abiodun na jihar Ogun ya bayar da umarnin rufe makarantar da wani ɗalibin SS2 ya rasu sakamakon azabtarwar malami, ya sa a yi bincike.
Rundunar sojin Najeriya ta saki wuta kan Boko Haram suna tsaka da wani taro a Borno. Sojojin sun kashe mayakan Boko Haram da dama bayan kai musu farmaki.
Wasu tsagerun ƴan fashin daji sun kai hari kauyen Muridi da ke yankin ƙaramar hukumar Isa a jihar Sakkwato, sun kashe manoma huɗu tare da sace wasu da dama.
Masu zafi
Samu kari