Latest
Ministan tsaro a Najeriya, Badaru Abubakar da Bello Matawalle sun yi alhinin mutuwar hafsan sojojin Najeriya inda suka jajantawa Shugaba Bola Tinubu.
Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya bayyana cewa yana da yaƙinin cewa ya zarce alƙawurran da ya ɗaukarwa mutane a lokacin yakin neman zabe a 2016.
Shugaba Bola Tinubu ya dage taron majalisar zartarwa tare da ba da umarnin sauke tutoci a fadin kasar nan bayan mutuwar hafsan sojojin kasan Najeriya.
Wasu 'yan bindiga sun datse kan manoma 6 tare da yin awon gaba da kawunan yayin da suka kashe mutane 10 a harin da suka kai jihar Neja. An ce an sace Indiyawa.
Mutane karamar hukumar Etsako ta Gabas a jihar Edo sun ce kullum yan bindiga sai sun kashe mutane a garin. Yan bindiga na kashe mutane kamar dabbobi a yankin.
Gwamnan jihar Ekiti, Biodun Oyebanji ya maye gurbin shugaban alkalan jihar wanda Allah ya yi wa rasuwa bayan doguwar jinya ranar 4 ga watan Nuwamba, 2024.
Yayan Namadi Sambo, tsohon mataimakin shugaban kasa a mulkin Goodluck Jonathan mai suna Alhaji Sulaiman Sambo ya rasu yana da shekaru 82 a duniya.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun yi garkuwa da wani babban limamin cocin Katolika a jihar Imo. Miyagun sun sace limamin ne lokacin da yake kan hanya.
Yan kasar nan sun ce wahala ta ishe su, saboda haka su ka garzaya majalisar tarayyar Najeriya su na neman daukin mahukunta kan a sake duba bangaren fetur.
Masu zafi
Samu kari