Latest
Matar shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu ta bayyana cewa akwai bukatar a samu karin yawan mata daga wakiltar jama'arsu a majalisun kasar nan da 35%.
Sanata mai wakiltar Kogi ta Tsakiya a majalisar dattawa, Natasha Akpoti-Uduaghan ba ta hakura ba kan zargin da take yi wa Sanata Godswill Akpabio.
Majalisar dattawa ta amince da shawarwarin kwamitin ladabtarwarta, inda ta dakatar da sanatar Kogi ta Tsakiya, Sanata Natasha, wadda ta zargi Akpabio da lalata.
Tsohon minista, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami ya tura sakon ta'azziya ga iyalai da yan uwan marigayi Sheikh Sa'idu Hassan Jingir da ya rasu a yau Alhamis.
Kwamitin ladabtarwa na Majalisar Dattawan Najeriya ta ba da shawarin dakatar da Sanatar Kogi ta Tsakiya na tsawon watanni 6 kan zargin Sanata Godswill Akpabio.
Rasuwar Sheikh Saidu Hassan Jingir ta girgiza malamai da yan siyasa. Sheikh Daurawa, Isa Ali Pantami, gwamnoni da sauran yan siyasa sun yi ta'aziyya.
‘Yan bindiga sun farmaki matasa masu taron siyasa a Ribas, sun harbi mutum 14. ‘Yan sanda sun sanar da cewa sun kama mutum 1, kuma sun kwace bindiga daga hannunsa.
Tsohon mataimakin shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Bode George, ya bayyana cewa abu ne mai sauki a kayar da Bola Tinubu da APC a zaben shekarar 2027.
Tsohon mai magana da yawun shugaban ƙasa, Laolu Akande ya bayyana damuwarsa kan yadda ake neman yi wa sanata Natasha taron dangi don ta zargi Akpabio.
Masu zafi
Samu kari