Latest
Mayakan kungiyar 'yan ta'addan ISWAP sun kai farmaki a kan wani sasanin Fulani makiyaya dake jihar Borno, amma an samu daukin sojoji kafin lamarin ya kazanta.
Rahotanni sun ce wani direba mai suna David Auta ya fito daga Cibiyar Kiristoci ta Kasa ya bi hannu daya inda ya buge wani sufetan dan sanda da ke bakin aiki.
Mutanen gari a jihar Delta sun hadu sun tunkari 'yan bindiga masu garkuwa da mutane a jihar Delta. An kashe masu garkuwa uku bayan an musu jina jina.
Allah ya yi wa tsohuwar shugabar ma'aikatan gwamnatin jihar Kwara rasuwa, Gwamna AbdulRahman AbdulRazaq ya miƙa sakon ta'aziyya tare da addu'ar Alƙah jikanta.
Air Marshal Hasan Abubakar ya tabbatar da mutuwar ‘yan sa-kai 11 a harin jirgin sojin sama, yayin da rundunar NAF ke daukar matakan rage aukuwar irin wannan kuskure.
Tsohuwar Ministar harkokin mata, Uju Kennedy Ohanenye ta na fuskantar tuhuma a kan kartatar da kudade, saba dokar sayo kayayyak i da almundahanar kudade.
Rundunar 'yan sandan Najeriya a Filato ta karyata cewa akwai kasuwar da ake sayar da sassan jikin dan Adama a jihar. An gargadi iyaye kan tarbiyya.
Kotun kolin Najeriya ta soki Gwamna Fubara bisa tafiyar da harkokin gwamnati ba tare da Majalisa ba, ta ce babu hujjar da ke nuna ƴan Majalisa 27 sun sauya sheka.
An fi fada tsakanin 'yan banga da 'yan bindiga a jihar Zamfara. An kashe mutane 12 cikin 'yan banga yayin da aka gaza gano adadin 'yan bindiga da aka kashe.
Masu zafi
Samu kari