Latest
Yayin da gwamna Bala Mohammed zai kammala mulkinsa a 2027, Sanata Ahmed Abdul Ningi ya bayyana niyyarsa ta tsayawa takarar gwamnan Bauchi a 2027 karkashin PDP.
Tsohon dan majalisar wakilai, Nicholas Ossai, ya bayyana dalilin da ya sa ya sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa APC. Ossai ya fadi burinsa ga gwamnatin Tinubu.
Mako guda bayan addabar wasu yankuna a jihar Kebbi, jami’an tsaro tare da hadin guiwar ‘yan sa-kai sun kawar da jagoran ‘yan kungiyar Lakurawa, Maigemu.
Shugaban jam'iyyar NNPP, Hashimu Dungurawa ya bayyana cewa suna sane da rikicin da ke kokarin kunno kai a tsakanin Sanusi Bature Dawakin Tofa da dan majalisa.
Rahotanni sun nuns cewa wani mutumi mai suna Salihu ya rasu bayan faɗuwa a Masallaci ana cikin sallar Asubahi a babban birnik tarayya Abuja jiya Alhamis.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da mutuwar wani daga cikin hatsabiban 'yan bindiga da yake kiran kansa da Shekau a kwanton-bauna a jihar Kaduna.
Shugaban CAN, Rabaran Daniel Okoh ya yi buda baki da Musulmai a masallaci inda ya bukaci zaman lafiya tsakanin addinai yayin ziyararsa a masallacin Al-Habibiyya.
Sanata mai wakiltar Kudancin Katsina, Dandutse Mohammed Muntari, ya shawarci majalisar dattawa da kada ta amince da rage ko soke dakatarwar da aka yi wa Natasha.
Mai martaba sarkin Wase da ke ƙaramar hukumar Wase a jihar Filato, Alhaji Muhammad Sambo Haruna ya naɗa sabon waziri duk da rikicin da ke faruwa.
Masu zafi
Samu kari