Latest
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi ta'aziyyar rasuwar Sheikh Saidu Hassan Jingir. Mataimakin shugaban malaman Izala ya rasu a Jos ranar Alhamis.
Sanata Henry Seriake Dickson ya jagoranci wasu sanatoci daga jam’iyyun hamayya kai ziyara gidan Natasha Akpoti-Uduaghan bayan dakatar da ita daga majalisa.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya yi jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya shagube, inda ya bayyana ta a matsayin wacce ke dab da rugujewa.
Gwamnatin Najeriya ta sanya hannu kan kafa sabon kamfanin siminti a jihar Kebbi. Kamfanin zai samar da aiki ga mutane 45,000 idan aka kammala shi a jihar.
Imam Fuad Adeyemi ya soki matakin da wasu gwamnatocin jihohin Arewa suka dauka na kulle makarantu a lokacin watan Ramadan. Ya ce akwai siyasa a ciki.
Hukumar EFCC ta ja hankalin al'umma kan cin hanci da rashawa bisa da cin dukiyar mutane bisa zalunci. EFCC ta jawo ayar Kur'ani domin gargadin jama'a.
Yayin da aka shiga watan azumin Ramadan akwai wasu hanyoyi da mutum zai bi domin sauke Alkur'ani mai girma a cikin kwanaki 30 kacal a watan azumi.
Shugaban APC, Dr. Abdullahi Umar Ganduje da mataimakin shugaban majalisar dattawa, Barau Jibrin sun sake raba PDP da ɗaruruwa magoya bayanta a Arewa.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar cewa ya karyata cewa Atiku Abubakar ya koma jam'iyyar SPD domin takarar shugaban kasa a SDP a zaben 2027.
Masu zafi
Samu kari