Latest
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya sauka a Kano domin halartar daurin auren yar Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso da aka gudanar a yau Asabar.
Jam'iyyun siyasa sun ci kasuwar sayen kuri'u a zaben gwamnan jihar Ondo da ake yi yau Asabar, 16 ga watan Nuwamba, 2024, an rika ba mutane takarda.
Rahotannin sun tabbatar da cewa yan daba sun yi ta harbe-harbe wanda ya tilasta mazauna wan yankin Ondo shigewa gidajensu saboda fargaba ana tsaka da zabe.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo ya dura a Kano domin halartar daurin auren diyar Sanata Rabi'u Musa, Dr. Aisha Rabiu Musa Kwankwaso.
Dan takarar gwamna na jam’iyyar Labour (LP) a zaben Ondo Festus Ayo Olorunfemi ya kada kuri’a a zaben jihar da ke gudana. Bidiyo ya nuna lokacin da ya kada kuri'a.
PDP ta zargi APC da sayen kuri'a da rana kayayyaki da masu zabe a zaben gwamnan jihar Ondo na 2024. PDP ta buƙaci EFCC da yan sanda su kama yan APC.
Dan takarar jam’iyyar PDP a zaben gwamnan Ondo, Agboola Ajayi, ya ce na'urar tantance masu kada kuri'a ta BVAS ba ta aiki. Ya kuma soki ayyukan jami'an tsaro.
Ana shirin bikin yar Rabiu Kwankwaso da Alhaji Dahiru Mangal, an gudanar da liyafa a jiya Juma'a a Kano wanda ya samu halartar Sheikh Kabiru Gombe.
Dan takarar mataimakin gwamna na jam'iyyar PDP ya nuna damuwarsa kan zaben gwamnan jihar Ondo. Festus Akingbaso ya yi zargin cewa APC ta kawo 'yan daba.
Masu zafi
Samu kari