Latest
Dan shugaban kasa, Seyi Tinubu ya dira a kan wasu daga cikin 'yan siyasar da su ke caccakar salon mulkin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu kan salon mulkinsa.
Wata matashiya daga jihar Abeokuta, mai suna Temitope Adenike ta tuno yadda aka ci zarafinta, aka rika lalata da ita har ta samu ciki a hanyar Libiya.
Malamin addinin Musulunci a Najeriya, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya ce ya rama miyagun maganganu da Nasir El-Rufa'i ya fada a kansa a baya.
Wasu masu zanga-zanga sun fito kan tituna domin nuna bacin ransu kan mayar da zaman kotun sauraron kararrakin zaben kananan jihar Benue zuwa birnin Abuja.
Majalisar Dattawan Najeriya ta musanta ikirarin da Sanata Natasha Akpoti ya yi cewa ana shirye shiryen kama ta da zaran ta dawo Najeriya daga ƙasar Amurka.
Gwamnonin jihohin kasar nan sun fara neman a lallaba shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu a kan ya taka burki kan shirin biyan kananan hukumomi kudinsu kai tsaye.
Majalisar jihar Rivers ta fara yunkurin tsige gwamna Siminalayi Fubara yayin da ta tura masa tuhume tuhume da mataimakiyarsa. 'Yan majalisar sun bukaci martani.
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) reshen jihar Kaduna, ta gamsu da kamun ludayin salon mulkin Gwamna Uba Sani. Ta ce za ta ci gaba ɗa yi masa addu'a.
Dan gwamnan jihar Bauchi, Shamsudden Bala Mohammed ya yi kra ga dan shugaban kasa, Seyi Tinubu da kar ya raa abinci yayin ziyarar da zai kai jihar Bauchi a azumi.
Masu zafi
Samu kari