Latest
Jam'iyyar SDP mai adawa a Najeriya ta fito ta bayyana alakar da ke tsakaninta da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ta bayyana masu daukar nauyinta.
Tsohon gwamnan jihar Bayelsa, Sanata Seriake Dickson ya ce zai hada gangami a majalisa domin hana amincewa da bukatar Bola Tinubu ta dakatar da gwamna Fubara.
Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya samu tarba daga tsohuwar minista, Dr Betta Edu a gidanta da ke Calabar a jihar Cross River domin yin buda baki.
Gwamnatin Najeriya za ta raba tallafin kudi ga manoma 250,000 a fadin Najeriya. Za a raba tallafin kudi da kayan aiki domin noman shinkafa, rogo da saransu.
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta nada sababbin mukamai, inda aka zabo da yawa daga cikinsu matasan 'yan siyasa, daga ciki har da Auwal Lawan Aramposu.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu na fuskantar jan aiki domin samun kason da ake so a majalisa wajen amincewa da dokar ta bacin da ya sanya a jihar Rivers.
Kotun tarayya a Abuja ta soke hukuncin hana majalisar dattawa dakatar da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan da ta yi a baya. Kotun za ta cigaba da sauraron shari'ar
Bayan karɓar rantsuwar kama aiki a fadar shugaban ƙasa, sabon shugaɓan rikon Ribas, Ibas ya yi alƙawarin dawo da tsaro da daidaito a jihar mai fama da rikici.
Rahotannin da muke samu daga birnin tarayya Abuja ya nuna cewa wata tanka da ta ɗauko iskar da man fetur ya fashe a gadar Karu da ke Abuja, mutane da dama sun rasu.
Masu zafi
Samu kari